Dafadukan shinkafa Mai zogale

Mama's Kitchen_n_More🍴 @cook_3357
Hakika zogale magani ne sosai a jikin Dan Adam shiyasa nake yawan amfani da shi a girkina
Dafadukan shinkafa Mai zogale
Hakika zogale magani ne sosai a jikin Dan Adam shiyasa nake yawan amfani da shi a girkina
Umarnin dafa abinci
- 1
Tabbatar da tasftar hannu kafin fara girki
- 2
Ayi grating attaruhu da albasa sai a dauko tukunya a zuba Mai cokalin miya biyu a Dan sa albasa kadan idan tayi brown sai a zuba kayan miya a soya sannan a tsada ruwa
- 3
Idan ya tafasa sai a wanke shinkafa a zuba tare da seasonings/spices a rufe ta cigaba da dahuwa
- 4
Idan ruwan yaja baya alamar takusa totsewa sai a zuba zogale a rufe su karasa nuna tare
- 5
Idan kina da nama ko kaza Zaki iya sawa nidai anawa Banda ba kma tayi Dadi sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9656769



sharhai