Ingredients

  1. tattasai
  2. tarugu
  3. albasa
  4. tomatoes
  5. cubesseasoning
  6. garlic
  7. ginger

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara kayan miyan ki wanke seki yankasu kanana itakuma ginger da galic seki daka su

  2. 2

    Seki dora tukunya kisa albasa da mai kidan soya sama ki zuba kayan miyan kisaka ginger da garlic ki rufe na minti 5

  3. 3

    Bayan ki bude se kisa maggi ki juya kita juyawa har ruwan ya kone

  4. 4

    Shikenan souce dinki tayi zaki iya ci da rice ko pasta ko cous cous

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Similar Recipes