Edit recipe
See report
Share

Ingredients

40minutes
3serves

Cooking Instructions

40minutes
  1. 1

    Dafarko ki kwaba flour kamar zakiyi wainar flour kisa farin maggi da gishiri kawai saikizo ki ringa zubawa a fry pan non stick bayan kin shapa masa mai ki zuba kisa brush ki fakadata ta zagaye fry pan din sai barshi ya gasu amma kada kibari ya kone haka zakiyi tayi har ki gama.

  2. 2

    Saiki samu minced meat dinki kisa a tukunya ki zuba Dan ruwa kadan sannan kisa albasa da garlic,black pappe, ginger da maggi da salt saiki rufe na minti 5 sannan ki bude ki zuba attarugu kisa curry da mai sannan ki fere dankalin turawa ki yanka ki zuba ki jira dankalin yana dahuwa miyarki ko source dinki yayi.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
on
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Read more

Similar Recipes