
Comments on
Ring Masa

Umm FATIMAH @cook_20371939
Masa en ki yayi kyau sosai kuma da gani zaiyi dadi 😋 ni matsala na shine megida yana son masa toh an siyo man silver na yin masa din amma ina tsoro kar dalma din ya manne wa masa din wallahi shi ke kashe mun jiki da yin ta

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Nagode. Ba abinda zaiyi nima inayin da na dalma din. Amma naga akwai method dayawa na yadda akeyiwa sabonshi Dan kar yayi kamu

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Gashinan yadda nayi nawa. Pan din ne yaban wannan shape din










