
Comments on
Danmalele

Nafisa Daraja @chef_daraja
Y ake gane y dafu,zaiyi kaman tuwo ne ko sai y bushe yake zama kaman tuwo

fauxee's kitchen @cook_26579649
Idan kika ci zakiji yayi laushi ai. Nd wasu sunfi yinshi da dan ruwa ruwa wasu kuma da tauri wnnan y danganta da ra ayin ki. But ni idan xanyi banyin shi da tauri kmar tuwo kuma banyin shi da ruwa ruwa inayinshi dai dai
