Danmalele

fauxee's kitchen @cook_26579649
Abune na marmari mai dadin gaske😂😋. Musamman ka hada da yajin ka mai dadi too...... Abin ba magana😂😂🤩
Danmalele
Abune na marmari mai dadin gaske😂😋. Musamman ka hada da yajin ka mai dadi too...... Abin ba magana😂😂🤩
Steps
- 1
Zaki tafasa ruwa saiki wanke tsakin masara ki xuba saiki sa gishiri kadan ki juya ki barshi y dahu. Bayan ya dahu saiki sauke.
- 2
Ki xuba a plate ki xuba yaji, Maggi, soyayyen manja,salak, tumatur, cocumber, albasa. Shikenan kin kammala saiki ci.
- 3
NOTE: idan kinji bai dahuba xaki iya karamasa ruwa ki barshi y dahu.
- 4
Similar Recipes
More Recipes
-

Zhenyang Xue
-

Misti Aloo Kofta Curry / Sweet Potato Kofta Curry
Madhumita Bishnu
-

Heenaba jadeja
-

Supriya Devkar
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Bina Samir Telivala
-

deoyani
-

This Viral Phyllo Crinkle Cake Is So Easy! 🍒
OnlyProven Recipes
-

Persian-Style Cardamom and Rosewater Cake with Pistachios
Fateme Persian Kitchen
-

Ellen_A3
-

Janina Lange -

PittbullMom2014
-

Brandy T.
-

seema arora
-

Varsha Arora
-

Nisha verma
-

Anuradha harwani
-

Umme Hadi~
-

Angel Sharma
-

Nikita Sarraf Rita
-

Aruna Thapar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14063716











Comments (2)