Comments on

Oreos cake

Nana aysha
Nana aysha @N6965
Salam, don Allah kowa ne irin yoghurt zan iya amfani da shi.
Kuma Dan Allah zan iya sa folk in huda cake kamar na milk cake saboda caramel din ya shi ciki. nagode
Nana aysha
Nana aysha @N6965
Kuma naga kamar ba yoghurt ne ba kuma kamar fresh milk ko kinyi diluting din shi da ruwa
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Amma ni nayi mixing da fresh milk sbd ba zai isheni ba a time din
Nana aysha
Nana aysha @N6965
Yoghurt din zan iya sa fresh yoghou ko kuma fresh milk ma ya isa