Comments on
Oreos cake
Nana aysha @N6965
Salam, don Allah kowa ne irin yoghurt zan iya amfani da shi.
Kuma Dan Allah zan iya sa folk in huda cake kamar na milk cake saboda caramel din ya shi ciki. nagode
Kuma Dan Allah zan iya sa folk in huda cake kamar na milk cake saboda caramel din ya shi ciki. nagode
Nana aysha @N6965
Kuma naga kamar ba yoghurt ne ba kuma kamar fresh milk ko kinyi diluting din shi da ruwa