
Comments on
Denderu

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Inada tambaya.
Nama shi kanshi yanada ruwa. Ruwan baze yi dripping ba a tukunya.?
Nama shi kanshi yanada ruwa. Ruwan baze yi dripping ba a tukunya.?
(edited)

Falmata Burabe @Burabe01
Shi yasa na saka wani bowl a cikin tukunya kafin ma saka matsami Sai na daura naman

khayrees Tasty bites @cook_14456829
You don’t add water to the pot, bazaiyi kauri ba pot din yayi baki? I mean how will the steam be produced ?



