
Comments on
Buttermilk pancakes
Maryam Harande @harandemaryam
Awwwwnnn 💃🥰 I'm on my way 🏃♀️ karsu maman jafar su cinye wannan dadin bani😆 thank you dear 😘

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Alhamdulillah ai ban makaro ba tunda naga @jamitunau @Ayshat_Maduwa65 basu zo ba lemme come with my hot tea💃🥰 thanks u sis for inviting 💃💃

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
@Rash@ws_5946 @auntyhafsa_0922 kun kusa makara fa 😂🤣 ankusa ayi bb ku

MJ's Kitchen @mjrena
Tau ai ban ga gayatar ba sai yanzu in jin ba a chanye ba .. bari ka gani🏃🏃🏃 gani Nan 😅😅. Muna godia 🥰

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah delicious munagodiya da wana gayata Allah yasaka da alherie 😋😋😋😋







