Comments on

Buttermilk pancakes

Fady SBT
Fady SBT @cook_Fadila
Irin wannan kayan dadi haka! Gani a kofa 🍽😋😋😋.
Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
Awwwwnnn 💃🥰 I'm on my way 🏃‍♀️ karsu maman jafar su cinye wannan dadin bani😆 thank you dear 😘
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Alhamdulillah ai ban makaro ba tunda naga @jamitunau @Ayshat_Maduwa65 basu zo ba lemme come with my hot tea💃🥰 thanks u sis for inviting 💃💃
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
@Rash@ws_5946 @auntyhafsa_0922 kun kusa makara fa 😂🤣 ankusa ayi bb ku
MJ's Kitchen
MJ's Kitchen @mjrena
Tau ai ban ga gayatar ba sai yanzu in jin ba a chanye ba .. bari ka gani🏃🏃🏃 gani Nan 😅😅. Muna godia 🥰
Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah delicious munagodiya da wana gayata Allah yasaka da alherie 😋😋😋😋