Comments on

Beans dumplings

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Yara na son Dan wake niko be dameni ba har mantawa nike akwai abinchi dan wake 😅
FatyYarabba
FatyYarabba @FatimaYarabba
Wlh nima bana sonsa
Ban daukesa a matsayin abinci ba sam sam but inayinsa ne kawai don mai gida yana so