Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah 😋barka da dawowa aunty Kona biyu muyi missing dinki😘
MJ's Kitchen
MJ's Kitchen @mjrena
@jaafar na gano my lil sis🥰 da na shigo cookpad Ina ta zazzare Ido ko na hango ki 😄. Ke dai bari ni ma nayi missing dinku. Da fatan na same Ku lafia.
Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
@mjrena Allah sarki ai nima nata nemanki har cookpad group nata duba number ki ama na rasa gane wani suna kikasa , lafiya lau Alhamdulillah munagodiya
MJ's Kitchen
MJ's Kitchen @mjrena
@jaafar Ayya , Na gode sosai da kulawa qanwata. Allah ya bar zumunci🥰