Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
kifin nan gwanin ban shaawa, adece ga bread kusa da naji dadin shi, amma don Allah gurin listing ingredients kiyi su daya bayan daya, saboda me karatu ya gane. muna godiya da qoqarinki a cigaba da turo mana kayan dadi.