Margie special by Mrs a i zira aka Maryam mukhtar nayaya

Margie special
Margie special by Mrs a i zira aka Maryam mukhtar nayaya
Margie special
Steps
- 1
Ki gyara kifi ki wanke ki ajiyeta aside. Ki yanka albasa slice da tumatir, ki yanka yakuwa da alayyahu ki wanke ki matse ruwan jikinsu shima ki ajiye aside. Ki wanke tukunya ki jera alayyahu, yakusa, albasa, kifi, mai kadan, garlic, Maggie, gishiri, seasoning da kikeso, ki sa ruwa kadan ki jika kanwa sai ki zuba, kisa ke jera wata layer na yakuwa, alayyahu, kifi, Maggie, gishiri, seasoning, albasa, garlic, tumatir, mai kadan sai ruwan kanwa kadan. Ki rufe kibari ya nuna a low heat.
- 2
Karki juya shi haka nan zai nuna..
- 3
Idan kina juya marghi special kifin ki zai ruguje.
- 4
Idan kikazo saka su Maggie ki tabbatar bakisasu dayawa ba sabida a duk layer in zakisa Maggie da seasoning ki kula kada tayi yawa
- 5
Zaki iya chakuda su Maggie da sauran seasonings naki da yakuwarki da albasar in bakyaso kisa shi haka akansu
- 6
Idan dayawa zakiyi zaki iyayin fiyeda layer biyu
- 7
Kada kisa ruwa dayawa sabida alayyahu da yakuwa in sukaji wuta zasu sake ruwa ajikin su.
- 8
Karki cika wuta gun dafa shi.
- 9
Zaki iyacin marghi special da tuken abincin da kikeso.
Similar Recipes
More Recipes
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

Christina
-

Brown sugar cookies with pecans and chocolate chips
Jarrod Milstead
-

Becky Webster
-

Long Island NY Foodie
-

Baked chicken breast with vinaigrette
Phillip Dietz
-

farzila -

Sindhi Sai bhaji with Tehri(sweet jagerry rice)
Mamta L. Lalwani
-

Zeesag Kitchen
-

Sommy -

Redemter Rita -

Wangari Otieno -

Wangari Otieno -

babateefood -

Archana C








Comments (3)