Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Wow very nice you said no baking like how I don't understand
Jahun's Delicacies
Jahun's Delicacies @4321ss
Tnk u dear...ina nufin ba'a gasa shi,yanda kika hada haka zaki saka a fridge yai sanyi kici,kamar kwakumeti amma tafi ta dadi.U can talk to me on whatsapp zan miki karin bayani ta voice note.
Ummuabul
Ummuabul @B171161
Allah ya kara bar,kuma zamu gwato ki saga Kano kidawo Gida jigawa
Jahun's Delicacies
Jahun's Delicacies @4321ss
Ameen ya Rabbi,tnk u dear.....hahahahahha toh 'yan kano kalubale gare ku....gida tayi kira zan koma jigawa....hahhaha
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Ummuabul AI Jahun tamu ce... Yan jigawa sun bar mana 💞😃