
Comments on
Coconut Cookies 4 (No baking)

Jahun's Delicacies @4321ss
Tnk u dear...ina nufin ba'a gasa shi,yanda kika hada haka zaki saka a fridge yai sanyi kici,kamar kwakumeti amma tafi ta dadi.U can talk to me on whatsapp zan miki karin bayani ta voice note.

Jahun's Delicacies @4321ss
Ameen ya Rabbi,tnk u dear.....hahahahahha toh 'yan kano kalubale gare ku....gida tayi kira zan koma jigawa....hahhaha






