
Comments on
Mini pancakes

Maimunatu Alqali @cook_13832713
Hahaha kwanon silver zaki samu ko wanne iri karami mai dan zurfi saiki daura pan akan wuta saikisa kullin a cikin kwanon saiki.daura kwanon kan pan din kirufeshi kirage wut sosai

Ummu Haidar @cook_14715655
Amma Dan Allah ya kukeyin kwabin kamar kaurin nake ko kamar da wainar fulawa

Maimunatu Alqali @cook_13832713
Nidai kamar na cake nake kwabashi kinsan kwabin cake ma akwai Wanda akeyi bada kauri sosai ba kwabi na inayinsa daidai ba kauri harcan ba, nyi missing vedio dana tura miki

