Comments on

Mini pancakes

Khadija Aliyu
Khadija Aliyu @cook_14144971
Sis amma ya naga yayi tudu kuma very soft meye sirrin
Maimunatu Alqali
Maimunatu Alqali @cook_13832713
Hahaha kwanon silver zaki samu ko wanne iri karami mai dan zurfi saiki daura pan akan wuta saikisa kullin a cikin kwanon saiki.daura kwanon kan pan din kirufeshi kirage wut sosai
Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_14715655
Amma Dan Allah ya kukeyin kwabin kamar kaurin nake ko kamar da wainar fulawa
Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_14715655
Dan Allah kamar na kek ko yafi na kek
Maimunatu Alqali
Maimunatu Alqali @cook_13832713
Nidai kamar na cake nake kwabashi kinsan kwabin cake ma akwai Wanda akeyi bada kauri sosai ba kwabi na inayinsa daidai ba kauri harcan ba, nyi missing vedio dana tura miki