Shinkafa Dafa duka
Sai mashaAllah
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki parboiling shinkafa wato dahuwa biyu kenan seki wanke ki tsane
- 2
Kisa tukunya a wuta ki zuba mai da yankakken albasa ta soyu seki jajjaga tarugu da albasa ki zuba yadan ji wuta sa an nan ki zuba maggi gishiri curry me colour ki zuba ruwa dai dai yanda zai karisa dafa shinkafar
- 3
Seki motsa shinkafar ki rufe idan ta kusa dahue wa seki zuba sauran albasar wanda kikayi slicing
- 4
Ki rufe ya karisa salala. Served with chicken lap. Enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10214855




sharhai