CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Makaroni da wake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Makaroni da wake ainihin hoton girkin

Makaroni da wake

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Makorina da wake mai lakanin aci kwala yana da matukar dadi

Makorina da wake mai lakanin aci kwala yana da matukar dadi

Kara karantawa

Makaroni da wake

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Makorina da wake mai lakanin aci kwala yana da matukar dadi

Makorina da wake mai lakanin aci kwala yana da matukar dadi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Makaroni
  • Wake
  • Maggi
  • Spices
  • Gishiri
  • Manja/man gyada
  • Tarugu
  • Tattasae
  • Albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara waken ki,ki tafasa shi ki tsane a kwando

  2. 2

    Sai ki gyara kayan miyan ki,kisa a tukunya ki soya su sai ki tsaeda ruwa

  3. 3

    Bayan kin tsaida ruwa sai kisa su maggi,gishiri, spices in ki,sai ki zuba waken ki barshi ya tafasa

  4. 4

    Abinda yasa ake zuba wake kafin ruwa ya tafasa saboda waken yayi laushi yarda ake so

  5. 5

    Idan ruwan ya tafasa sai kiyi tasting komai yaji idan baiji ba sai ki kara,sannan ki zuba makaronin ki ki barshi ya dahu,sosae

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar December 02, 2019 14:14
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Macaroni Wake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fankasu Da Miyar Taushe
  2. Wainar Flour
  3. Fried plantain with egg sauce
  4. Gashin kaza na oven
  5. Toasted bread
  1. Tuwon shinkafa miyan kuka
  2. Dafadukar macronie
  3. Fankasu Da Miyar Taushe
  4. Lemon ayaba
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10592701
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close