Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zamu feraye dankali muwankeshi,se musa mai a kasko idan yayi zafi se musawa dankalinmu dan gishiri kadan muzaba acikin mai,Idan yasoyu se mukwashe shi
- 2
Zamuyi greeting attaruhu da albasa musa a pan muzuba mai kadan musoya su tare da kayan ka mshi da Maggi
- 3
Idan ya soyu se muzuba kwai dinmu da muka kadashi akai,harse yafara dahuwa amma zamu barshi da ruwansa ajiki se muzuba dankalinmu da muka soya aciki mujuya su gaba daya.
- 4
Murufe yadan turara na tsahon minti daya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10669347











sharhai