Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki wanke tsamiyanki kisa acikin tukunya kisa ruwa kisa bawon abarba kisa citta da kanunfari kirufe kibarshi yatafasa
- 2
Kisamu lemonki,citta da abarba ki markada shi kitace
- 3
Idan tsamiyanki yatafasa sosai ki kitace kisa siga kisa markadadden kayanki da kika markada kigauraya kisa a fridge ko kankara sai sha
- 4
Asha dadi lpia
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10688012







sharhai