Umarnin dafa abinci
- 1
A samu kwano Mai haske a zuba flour,butter,sugar da gishiri a murza komai ya Shiga jikin juna ake zuba ruwa kadan kadan har komai ya damu yayi Daidai Kar learning yayi ruwa ruwa yayi Daidai sai a rufe shi a ajiye a gefe na minti goma
- 2
A samu nikekke nama ASA wuta a zuba mishi kayan kanshi da dandano asa Mai a suya sama sama sai a zuba mishi ruwa kadan asa su karas da dankalin turawa ya nuna sai a sauke a ajiye yayi sanyi
- 3
Saina dauko wannan kwabin fulawa a Kuma murzawa sai a shinfidan shi Alan table a samu abun murzawa a murza dashi sai a dauki abun yanda meatpie a yanka dashi sai a dauko wannan nama a zuba a ciki har a Gama sai a saka a cikin abun gashi a gasa shi kaman yanda aka gani a hoto in Za'a kasa sai a shafa kwai a sama kadan kadan
Similar Recipes
More Recipes




sharhai