Dambun shinkafa

asmies Small Chops @cook_16692416
Ga yanda xakiyi dambu cikin sauki using rice cooker
Dambun shinkafa
Ga yanda xakiyi dambu cikin sauki using rice cooker
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki barza shinkafan ki, saiki tankade garin ki aje a gefe, zakiyi using sauran da baiyi gari ba
- 2
Saiki wanke shinkafan ki tsane, ki wanke kayan miyan ki yanka
- 3
Kidan daka gyadan kadan ya rarrabe
- 4
Ki saka ruwa a rice cooker dinki, saiki saka jarida a cikin steamer din sama ki zuba barjejjen shinkafan da kika wanke a ciki ki daura ki rufe
- 5
Ki barshi harya saiyayi taushi sai ki sauke ki juye a roba, ki zuba sauran hadin ki tattasai, albasa, gyada da alaiyahu sai salt and maggi
- 6
Ki juya sai ki maida kan wuta ya kara dahuwa saiki sauke ki xuba mai.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11024567






sharhai