Next level Fara
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki gyara fararki ki kizuba mata gishiri ki zuba ruwan zafi akai
- 2
Ki tsane a mataci ki
- 3
Ki dora kasko awuta ki zuba mai yayi zafi ki zuba farar aciki ki jujjuya hisaka cauliflower da celery
- 4
Ki jujjya kisake zuba citta da tafarnuwa da kika daka
- 5
Kisake huyawa kizuba me dandano tare da dan gishiri da jajjagen tattasai attaruhu da albasa
- 6
Shikenan kisake jujjuyawa kingamasao ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11074790








sharhai