Strawberry and coconut cream
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a wanke strawberry azubashi a pan tare da sikari a Dora a wuta
- 2
Anayi ana juyawa har see ya narke
- 3
A markada kwakwa a tace ruwan asa sikari kadan
- 4
Azuba kankara a kopi see azuba hadin strawberry see akuma zuba kankara sannan a zuba ruwan kwakwa
- 5
Za'ayi hakan a hankali saboda karya hade
- 6
Asha Dadi lafiya
- 7
Sadaukarwa ga Tee's kitchen uwar dakina Allah ya Kara daukaka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11159183




sharhai