Soyayyen biredi da kwai

Meerah Snacks And Bakery @cook_19274727
Soyayyen biredi da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dora kasko akan wuta kisa wutar can kasa,sai ki goga mai a kaskon,ki fara saka biredin kina gasawa gaba da baya,idan kika gama,sai ki fasa kwanki,ki yanka albasa kizuba aciki ki zuba curry,maggi,sai ki dora kaskonki a kan wuta ki zuba mai kamar gwangwani daya,sai ki fara tsoma biredin a kwanki kina soyawa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11210369



sharhai