Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko can dura tukunya a wuta na zuba attaruhu da albasa da mai na Dan soya kadan sai na zuba ruwa bada yawa ba nasa peas
- 2
Sai na rufe idan ya tafasa sai na zuba taliyar yara da sinadarin dandano na jira ta dahu
- 3
Sai na fasa kwai basa albasa da sinadarin dandano na fura mai a wuta sai na zuba kwai idan ya soyu na sauke
- 4
Shikena aci lafia
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11212792




sharhai