Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke shinkafa ki barta ta tsane,saiki sa mai awuta ki kawo albasa ki zuba in tafara soyuwa sai ki kawo shinkafa ki zuba kita juyawa,har sai ta soyu sai kisa curry Dan yashiga jikinta,dama kin dora ruwa sai ki zubata ciki sai kisoya albasa da Mai kadan da kayan vegies din da dan gishiri,kisashi a gefe kisa maggi da kayan dan dano in ta dawo sai ki kawo kayan da kika soya ki zuba ciki ki juya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11301296





sharhai