CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Shawarma
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Shawarma ainihin hoton girkin

Shawarma

Meerah Snacks And Bakery
Meerah Snacks And Bakery @cook_19274727

Yarana suna matukar son shawarma don'haka ina yi musu akai akai domin jin dadinasu tanada sauki ga dandano

Yarana suna matukar son shawarma don'haka ina yi musu akai akai domin jin dadinasu tanada sauki ga dandano

Kara karantawa

Shawarma

Meerah Snacks And Bakery
Meerah Snacks And Bakery @cook_19274727

Yarana suna matukar son shawarma don'haka ina yi musu akai akai domin jin dadinasu tanada sauki ga dandano

Yarana suna matukar son shawarma don'haka ina yi musu akai akai domin jin dadinasu tanada sauki ga dandano

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Tsokar kaza
  • Dankalin turawa
  • Mayonnaise
  • Ketchup
  • Mai
  • Maggi
  • Curry masala
  • Albasa
  • Tafarnuwa
  • Kabeji
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke tsokar kaza a yanka kananu,yanka albasa,a daka tafarnuwa, a dora kasko a wuta a zuba mai kadan a zuba albasa tafarnuwa,a juya tsawon mintuna 2 sai a zuba tsokar kaza,a zuba curry,ajuya sai a zuba maggi a juya sosai kamar mintuna 4 sai a sauke.

  2. 2

    A feraye dankalin Turawa a yanka a wanke a a soya a ajiye shi a gefe.

  3. 3

    A wanke kabeji sau biyu sai a sake wanke shi kashi na uku da dan gishiri,mukula wanke kabeji da gishiri,yana da matukar muhimmanci, sai a yanka a ajiye shi gefe idan kina so zaki iya yanka cucumber,kamar ni da bana cinta Bana sakawa.ki yanka albasa akan kabejinki.Ki zuba wannan hadin kaza a cikin kabejin ki zuba mayonnaise a ciki ki juya sosai sai ki dauko gurasar shawarma ki shafe ta da ketchup,ki debo hadin kabejinki da tsokar namannan ki zuba a ciki ki dauko soyayyan dankalinki ki zuba

  4. 4

    Sai ki nade ki zuba ketchup a saman domin ado idan kina so,sai ci.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Meerah Snacks And Bakery
Meerah Snacks And Bakery @cook_19274727
rannar January 24, 2020 19:06

sharhai (2)

Mhiz Teemah Abdul
Mhiz Teemah Abdul @cook_20339483
January 26, 2020 05:21
Yaakeyin gurasar shawarma pls?
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shawarma

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Farfesun kifi
  2. Miyar egusi
  3. Pineapple juice
  4. Miyar kayan lambu
  5. Farfesun kifi
  1. Farfesun kifi
  2. Miyar kayan lambu
  3. Pineapple juice
  4. Miyar egusi
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11452035
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close