CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fanke mai kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fanke mai kwai ainihin hoton girkin

Fanke mai kwai

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Foodfoliochallenge wannan hadin fanken yanada dadi sosai nakanyishi da safe domin karyawa

Foodfoliochallenge wannan hadin fanken yanada dadi sosai nakanyishi da safe domin karyawa

Kara karantawa

Fanke mai kwai

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Foodfoliochallenge wannan hadin fanken yanada dadi sosai nakanyishi da safe domin karyawa

Foodfoliochallenge wannan hadin fanken yanada dadi sosai nakanyishi da safe domin karyawa

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. 8 cupsfulawa
  2. 1 cupSugar
  3. 2 tbspYeast
  4. 1 tspBaking powder
  5. 2Kwai
  6. Ruwa masu dumi 3,1/2 cups
  7. Mangida
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu roba mai murfi sai ki zuba fulawa ki tankade kisa sugar,yeast,baking powder,sai ki yatsu su game

  2. 2

    Sai ki zuba ruwan dumi ki buga sosai,sai ki kulle ki barshi ya tashi zuwa awa guda

  3. 3

    Ki samu roba ki fasa kwai ki kada,sai ki dauko kullun fanken ki zuba ruwan kwai ki sake bugawa,sai ki aza mai a wuta yayi zafi ki dinga diba da hannu kina zubawa ki barshi ya soyu sai ka tsane mai....

    Fanke mai kwaimatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
rannar February 22, 2020 16:24
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Tsala
  2. Samosa
  3. Sirrin Kwakwa da Dabino 😋
  4. Alale da miya cabbage da carrot
  5. Alala
  1. Samosa
  2. Alala
  3. Tsala
  4. Wainar shinkafa asaukake don biki ko suna
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11628267
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close