CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Wainar wake daakeyi da tanda
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Wainar wake daakeyi da tanda ainihin hoton girkin

Wainar wake daakeyi da tanda

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara

Wannan girki anayi lokacin kari wannan girkin akwai dadi sosai 😋

Wannan girki anayi lokacin kari wannan girkin akwai dadi sosai 😋

Kara karantawa

Wainar wake daakeyi da tanda

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara

Wannan girki anayi lokacin kari wannan girkin akwai dadi sosai 😋

Wannan girki anayi lokacin kari wannan girkin akwai dadi sosai 😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

za
  1. Wake
  2. Tattasai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Ajino
  6. Kori
  7. Gishiri
  8. Mai
  9. tafarnuwaYajin
  10. Tanda
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

za
  1. 1

    Zakiwanke wake kamar wankin waken kosai saikigyara attaruhu tattasai albasa kizuba kikai amarkadomiki saikizuba ajino gishiri da kori kijuya sosai yahade inyayi kauri kikara ruwa anason kaurin kullin karyawuce na alala

  2. 2

    Saikidanbugashi kadan saikidora tanda akan wuta kizuba mai kina diban kullin kinazubawa karyawuce daya bisa ukun ramin tandar domin inkinzuba dayawa cikinta baya soyuwa kuma baasa wuta dayawa inkinaso zaki iya yanka lawashi kisa akullin kokigoga albasa kizuba

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
rannar February 24, 2020 06:01
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara
inason dafa abinci
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Shawarma
  2. Burger
  3. Yogo fruit
  4. Cinnamon roll
  5. Pankace
  1. Veggies stir fried rice
  2. Dafaduka mai red beetroot leaf
  3. Miyar Ayayo(busashshe)
  4. Crispy Yam Balls
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11638469
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close