Shinkafa da miyan kabeji

Mrs Hanib Oum Hameed @cook_21069414
Shinkafa da miyan kabeji
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11899079

Za'a dafa shinkafanki fara
Ki yanka kayan miyanki da vegetables inki
Ki daura man ki a wuta sai kisa albasa in yayi zafi sai kisa yankankun kayan miyanki abarshi yadan soyu
Idan ya dauko soyuwa ki zuba vegetables inki da Maggi sai abarshi ya soyu
An kwafa!
More Recipes

sharhai (3)