CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dahuwar farar shinkafa da kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dahuwar farar shinkafa da kwai ainihin hoton girkin

Dahuwar farar shinkafa da kwai

Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
Gombe State

Idan kin gaji da cin farar shinkafa da miya ki jarraba wannan zakiji dadinta sosai😌😉😘

Idan kin gaji da cin farar shinkafa da miya ki jarraba wannan zakiji dadinta sosai😌😉😘

Kara karantawa

Dahuwar farar shinkafa da kwai

Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
Gombe State

Idan kin gaji da cin farar shinkafa da miya ki jarraba wannan zakiji dadinta sosai😌😉😘

Idan kin gaji da cin farar shinkafa da miya ki jarraba wannan zakiji dadinta sosai😌😉😘

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 3Shinkafa kofi
  • Ruwa
  • Curry cokali 1
  • 1Kwai
  • Mangyad cokali 2
  • 1Maggi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi tsame tafashen shinkafar ki waccen bata nuna luguf ba a mararaki

  2. 2

    Seki dauko tukunya ki daura a wuta kisa mangyada ki fasa kwai da maggi kina gaurayasa seya zama burbudi seki zuba shinkafar ki akai ki juya

  3. 3

    Sekisa ruwa rabin kofi ki juya ki barbada curry cokali daya a gefe daya seki rufe ki rage wuta

  4. 4

    Inkin tabbatar ruwan yazo karewa seki rufe kibarshi ya turara sannan ki gauraya sama sama zakiga ta fito kala biyu...Zaki iya cinta da beef stew da nayi a baya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
rannar April 01, 2020 17:25
Gombe State

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Da Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Hikima(tayota)
  2. Kunun Aya
  3. Kunun Aya na gargajiya
  4. Fried indomi 2
  5. Tsiren awara
  1. Hikima(tayota)
  2. Meat pie Fill-in
  3. Kunun Aya na gargajiya
  4. Wainar fulawa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11935272
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close