Wake da shinkafa mai tumeric
Wannan girkin awai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara wake kigyara shinkafa kigyara albasa kiwanke kiyanka
- 2
Saikidora tukunya kizuba ruwa yatafasa saiki dauraye wake kizuba saikizuba albasar kibarshi yafara laushi saikizuba tumeric da ajino da gishiri kisa kori kadan saikijuya kizuba shinkafa kirufe yadahu sai akwashe inzakici kisa yajin tafarnuwa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12229227




sharhai