Kwalaba Da Banana smothie

Dalilin da yasa nake san wanan abin ,abune na gargajiya da suke kara lafiya a jikin dan adam,kuma tana daya daga cikin Abubuwan da suke gyara fata,
Ya kamata mu ringa anfani da irin wadanan abubuwan dan karin lafiyar mu ,
Ku gwada zaku ban labari insha Allahu

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke kwalabata (kuka) sanan na zubata a tukunya na zuba ruwa na dafata
- 2
Bayan ta tafasa na sauke na tace ta na ajjiye,
- 3
Sanan na markada bananata a blander na tace na zuba a ciki sanan na zuba zuma kadan
- 4
Sanan na dakko youghout dina na zuba a ciki na zuya na zuba kankara aciki
- 5
Shikkenan n gama
Similar Recipes
More Recipes

sharhai