Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki dora ruwan zafi kan wuta idan suntafasa kixuba shinkafarki,ki markada kayan miyanki kitafasa nama kixuba mangyada kisoya namanki sannan kixuba markadenki.
- 2
Idan shinkafarki tafara dahuwa kiyi per boiling dinta kiqara ruwa kimaedata,idan markadenki yasoyu kixuba ruwa nama spices,da tafarnuwa kibar miyarki tadahu.
- 3
Idan shinkafarki tadahu kikwashe kidafa kwai,kiyanka kanana,idan miyarki tayi seki sauke kixuba,kisa Heinz beans da bama,ur food is ready
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12309580




sharhai