CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki) ainihin hoton girkin

Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan girkin yayi dadi munyi santi nida iyalina 😋😋.

Wannan girkin yayi dadi munyi santi nida iyalina 😋😋.

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 2 cupsFulawa
  • Mai 2 tablespoon
  • Ruwa
  • Gishiri (kadan)
  • Nama, albasa, taruhu, tafarnuwa, kayan kamshi
  • Sinadarin dandano da Mai na suya
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade fulawa asa gishiri da Mai se a kwaba da ruwa.

    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki1 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki1 hoto
  2. 2

    A buga tsahon 5 minutes se a rufe ya huta kamar 10 minutes, a raba gida 6 a murza kowanne a round shape su zama dede da juna se ake shafa Mai ana dora 1 kan 1 har se anjera su duka.

    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki2 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki2 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Se a murza yayi fadi sosai amma a round shape a dora frying pan a wuta idan yayi zafi se asa a barshi kamar 2 minutes se a juya idan yayi a sauke.

    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki3 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki3 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki3 hoto
  4. 4

    A dedeta karshen a yanke da wuka se a raba gida 4 sannan abi a hankali a raba su a dama fulawa a nada se a manne gefen.

    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki4 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki4 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki4 hoto
  5. 5

    Se asa hadin naman a kara shafa fukawar se manne daga nan se suya.

    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki5 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki5 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki5 hoto
  6. 6

    Yanda za'a hada naman, nayi amfani da chicken breast, na tanana naman sannan na nika shi, na dora Mai a wuta bayan yayi zafi a yanka albasa sannan asa naman da kayan kamshi da sauran abubawan se ake juyawa zuwa 10 minutes, a dama fulawa kamar 1 tablespoon a zuba dan yayi danko.

    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki6 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki6 hoto
    Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)matakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar May 11, 2020 13:58

sharhai (3)

 Dr's Kitchen
Dr's Kitchen @Drs_Kitchen
May 11, 2020 19:35
kina wuta anti
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kaza Samosa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Special sandwich
  2. Kosan doya
  3. Lemonade
  4. Mango juice
  5. Zobo and pineapple mocktail
  1. Potato ball
  2. TALIYA YARA MAI HADI
  3. Special sandwich
  4. Mango juice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12501062
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close