Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kazarki ki dora a wuta kisa species da garlic dinki ki barshi ya dahu
- 2
Kinasa fork idan ya dahu zakiga ya shiga
- 3
Sae ki sauke ki soya idan yyi brown sae ki tsame
- 4
Sae ki sami tukunya ki zuba soyayyar kazan ki saka attaruhu da garlic da curry idan kina bukatar maggi zaki iya karawa karkisa ruwa wannan attaruhun da kika jajjaga dama zaki dan saka masa ruwa kadan idan ya danyi sae ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12767237




sharhai