Shinkafar tuwa sai kijika shinkafa yayi awa daya sai ki kankare kwankwan ki sai ki kankare chitta ki zuba a kai ki juyasu a blender kisa ruwa ki nika sai ki tace kisa madara da sugar kisa a fridge yayi sanyi asha dadi lfy
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
sharhai