Umarnin dafa abinci
- 1
Najika shinkafa na iba Kofi biyu na dafa na Kai inji 'a ka Nika mun bayan ankawo nasaka wannan dafaffen shinkafa nazuba yist nasaka fulawa na gauraya na barshi yatashi
- 2
Na dauko kuli na nazuba sugar daddy barking powder na hura wuta na daura Tanda kanwuta na zuba Mai nadauko kuli nazuba ciki dayayi na juya har nagama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13026340




sharhai