CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kunun farar shinkafa da kwakwa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kunun farar shinkafa da kwakwa ainihin hoton girkin

Kunun farar shinkafa da kwakwa

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Kunune mai matukar dadi ga duk wanda yashashi

Kunune mai matukar dadi ga duk wanda yashashi

Kara karantawa

Kunun farar shinkafa da kwakwa

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Kunune mai matukar dadi ga duk wanda yashashi

Kunune mai matukar dadi ga duk wanda yashashi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 1 cupFarar shinkafa
  • Kwakwa guda daya
  • 1 cupMadara
  • 1 cupSugar
  • Lemon guda uku
  • Star anise
  • Ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga ingredients

    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Dafarko za a jika shinkafa tayi awa daya sai a kankare bayan kwakwa ayanka kanana

  3. 3

    Sai ayi blending din shinkafa atace itama kwakwa ayi blending atace amatse lemon tsami a tace

    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki3 hoto
    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai a dakko tukunya adora a wuta azuba wannan tacecciyar shinkafa da kwakwar asa star anise abarshi yayi ta tafasa ana juyawa har sai yayi kauri sai asa lemon din acigaba da juyawa

    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki4 hoto
    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki4 hoto
    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan a sa sugar da madara ajuya Sosai idan yayi kauri sai akara ruwan zafi dai dai kaurin da akeso shikenan angama

    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki5 hoto
    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki6 hoto
    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki6 hoto
    Kunun farar shinkafa da kwakwamatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar July 08, 2020 09:34
kano

sharhai (2)

sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011
August 26, 2021 22:02
Masha Allah, zaiyi Dadi wannan kunun
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kunu Shinkafa Kwakwa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Cincin mai kuru kurus(crunchy Cincin)
  2. Cinnamon rolls
  3. Dubla
  4. Tuwon dawa da miyan kubewa
  5. Vanilla Pancake
  1. Cincin mai kuru kurus(crunchy Cincin)
  2. Dubla
  3. Vanilla Pancake
  4. Tuwon dawa da miyan kubewa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13115231
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close