Homemade chocolate syrup

Alkali's_Delight @cook_15406993
Homemade chocolate syrup
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba ruwa ki dora akan wuta idan ya tafasa sai ki zuba cocoa powder da sugar ki juya idan y fara zabalbala sai ki rage wuta.
- 2
Sai ki sa butter da flour da salt kadan, chocolate chips,vanillah ki juya sosai sai ki sauke akan gas din sai ki barshi yayi sanyi sai kisa a fridge yanayin wata baiyi komai bah.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13232801



sharhai (2)