Gashashen kifi da kayan lambu
Sauki,Dadi da Karin lafiya
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kifi da ruwan Kal a barshi ya tsane
- 2
A tsatsaga gefe da wuka
- 3
A jajjaga attaruhu da albasa a hada da sinadarin dandano da Mai kadan a shafe kifi
- 4
Abar kifi yayi tsahon munti 30 kayan Hadi su shiga jikinsa
- 5
A kunna abin gashi yayi zafi kana ajera kifi a gasa
- 6
Ayanka kayan lambu azuba a gefen kifi
- 7
Aci Dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13288163




sharhai