Gasasshen naman rago
Yanada dadi sosae
Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan naman sallah ne naaje domin in sarrafa shi,zakisamu tsokar namanki ki aza a tray dinki na gashi,kisa spices dnki da albasa, tafarnuwa dakuma yaji.
- 2
Kikunna oven dinki ki aza,seki bashi lokaci yagasu idan yayi seki juya ki qara sa hadinki kibarshi ya gasu
- 3
Idan yagasu seki kwashe,hadin yanada dadi sosae
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13463500







sharhai