#yobestate
A daura ruwa akan wuta a barshi ya tafasa.
A zuba gasarar kamu hade da madara a kwano, a zuba ruwa kadan sai a dama.
A dauko tafashesshen ruwan a juye akai. Sai a juya.
A zuba sukari a juya. Asha da duminsa.
An kwafa!
More Recipes
sharhai