Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki fere dankali ki sai ki wanke ki yanka ta biyu sai ki daura ruwa a tukunya ki zuba ruwa da gishiri ta nuna sai ki sauke ki tace ki daura pan a wuta ki zuba mai kisa albasa kadan don ki gane man yayi zafi sai ki dauko kwai ki ki fasa ki zuba albasa da maggi ki kadata sosai ki dauko dankali kina zuba a cikin kwai kina cirewa sai ki ringa zuba a cikin man da yayi zafi zaki ga gefe dayan ta nuna sai ki juya dayan ma shikenan sai ki kwashe ki zuba masami sai ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13625019




sharhai