Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a dafa zobo tare da sugar idan ya tafasa sai a sauke, idan ya huce sai a tace shi a sake zuba ruwa a tace
- 2
Sae a wanke danyar citta adaka ta matse a cikin zobon a sake wanketa a tace har sai ta sane
- 3
Sai a matse lemon tsami a tace shima a cikin zobon. Amma ruwan kadan zaa saka sbd kar ruwa yyi yawa zobon ya sane
- 4
Sae a goga cocumber a barta ta tsumu itama sai a tace a cikin zobon. Sae a saka a fridge idan yyi sanyi a sha.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13875413




sharhai