Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke waken, ya wanku sosae a cire bawon, kada a barshi a ruwa ya dade sbd jikewa
- 2
Sae a gyara attaruhu da albasa a wanke, a zuba cikin waken a kai markade
- 3
Kada a saka ruwa da yawa a cikin markadan
- 4
Idan aka markada sae a buga kullin sosae a saka salt, a sake bugawa idan yyi kullin yyi kauri sae a kara saka ruwa kadan a buga
- 5
Sae a soya a cikin mai kada a saka wutar tayi yawa sosaii sbd cikin bazai soyu ba, zaiyi danye
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13875423




sharhai (2)